Get Mystery Box with random crypto!

Sheikh Ahmad Tijjani Guruntum

Logo of telegram channel sheikhahmadtijjaniguruntum — Sheikh Ahmad Tijjani Guruntum S
Logo of telegram channel sheikhahmadtijjaniguruntum — Sheikh Ahmad Tijjani Guruntum
Channel address: @sheikhahmadtijjaniguruntum
Categories: Religion
Language: English
Subscribers: 29.49K
Description from channel

Fadakarwa,Ilimantarwa,Wa'azantarwa etc👳

Ratings & Reviews

3.00

2 reviews

Reviews can be left only by registered users. All reviews are moderated by admins.

5 stars

0

4 stars

1

3 stars

0

2 stars

1

1 stars

0


The latest Messages

2024-06-23 13:30:35
Sunwave Update

An tabbatar mini da Register ɗin sabon ICE mai suna Sunwaves ya dawo yanayi yanzu. Muma da mukayi register da farko, sun dawo da namu baya sunce zamu fara daga farko tare da kowa. Ku gwada register zaiyi In shaa Allahu.

https://sunwavestoken.com/@everlasting9

Wajen referral sai ku rubuta


Everlasting9 ko kuma everlasting2020

Zuwa yanzu basa bada referral bonus, may be sai zuwa gaba.
3.5K viewsedited  10:30
Open / Comment
2024-06-22 10:36:03 Da Nagaba Ake Gane Zurfin Ruwa


Tare da: Malam Ahmad Tijjani Yusuf Guruntum (Hafizahullah)

Zaku Iya Samun Cikakken Wannan Video ta wannan Link dake Ƙasa:

.



Karku manta ku danna mana Subscribe domin samun short videos na Malam da zaran an ɗaura.

15/12/1445 A.H
4.7K views07:36
Open / Comment
2024-06-19 09:27:04 https://t.me/pixelversexyzbot?start=1244022388

Let's fight for rewards together!

Take your welcome bonus:
2,000 Coins + 2X multiplier for the first 24 hours
10,000 Coins + 3X multiplier if you have Telegram Premium
5.2K views06:27
Open / Comment
2024-06-15 14:41:55 A RANAR GOBE, muna da azumi mai girman falala - Azumi na Ranar Arfa. Azumi ne halattacce mai hujja; bisa shiriya da koyarwa na Manzon Allah SAW. Bisa suka da wasu suke tayi akan azumin a gobe, muna iya ƙara tunatar da junanmu abubuwa kamar haka:

1. Rana wacce take ɗauke da wani aiki na Ibada wanda yake ɗauke da suna da irge a lissafin wata, misali يوم عرفة - RANAR ARFA a ranar 9 ga Zul-Hijja, Ibada ce da batada kayyadadden rana a mako, sakamakon irgenta na iya zuwa a kowani rana, Litinin ko Lahadi ko Talata ko Asabar.

A lokacin da kake ibada da yazo daidai da wannan irge, ba kana ibada ne da sunan ranakun mako ba; kana ibada ne da sunan wannan rana da aka bata. A takaice, ba azumin "Ranar Asabar" zamu yi ba; Azumin "Ranar Arfa" zamu yi - iyaka kawai irgensa yazo ne a Ranar Asabar.

2. Bayan صيام يوم عرفة - azumin RANAR AFRA, akwai صوم يوم التاسع والعاشر من شهر المحرم - azumin TASU'A da ASHURA, waɗanda duka ba azumi ne na farilla ba. Amma azumi ne keɓantattu da suke da bambamci da sauran azumi na Nafila, saboda sunada 'irge a lissafi' - saɓanin na ko yaushe da mutum ka iya yi. A bayyane yake, mutum ba zai ce zai yi azumin TASU'A ko ASHURA a cikin wata da ba "Al-muharram" ba, kuma ba a Ranar Tara da Goma na watan ba.

Don haka, irin waɗannan azumi, mutum irgensu yake dubawa yayi su, ba ranakun suna na mako da suka faɗo a ciki ba.

3. HAKA NAN, bayan azumin Ranar Arfa na ranar 9 ga Zul-Hijja da azumin Ranar Tasu'a da Ashura na ranar 9 da ranar 10 ga Muharram, akwai azumi da Annabi SAW ya kwadaitar da Musulmi suke yinsu, azumi na أيام البيض wato azumin ranar 13, 14, 15 na kowacce wata, waɗanda duka ba azumin farilla bane. Ranaku ne masu irge a wata, waɗanda suna iya zuwa har a cikin RANAR ASABAR. Amma halal ne mutum yayi su.

A lokacin yinsu, mutum ba Ranar Asabar yake azumta ba; iyaka azumin ranakun 13, 14, 15 yake yi waɗanda suka faɗo a RANAR ASABAR - kuma yana yi ne bisa koyarwar Annabi SAW.

4. Haka nan, mun sani akwai hadisi tabbatacce na Annabi SAW da yake cewa:

قال رسول الله - صلى الله عليه وسلم -: ((أحب الصيام إلى الله عز وجل، صيامُ داود - عليه السلام - كان يصوم يومًا، ويُفطِرُ يومًا))
Annabi SAW yace: "Mafi soyuwan azumi a wurin Allah shine azumin Annabi Dawud AS; ya kasance yana azumi na rana guda, ya sha ruwa na rana guda." A cikin wannan hadisi, kwaɗaitarwa ce akan yin azumi na Annabi Dawud AS daga Annabi SAW. A wannan yanayi, tabbas a watarana dole a samu ranar azumin nan ya iya zuwa a RANAR ASABAR.

5. HAKAZALIKA, shi kansa zancen hani akan yin azumi a Ranar Asabar ba sakakken zance bane mara qaidi. Domin a hadisi, ya tabbata Annabi SAW ya nuna ana iya yin azumi na Nafila a Ranar Asabar— IDAN AKWAI WANI DALILI.

دخَل النَّبيُّ صلَّى اللهُ عليه وسلَّم على جويريةَ بنتِ الحارثِ يومَ جمعةٍ وهي صائمةٌ فقال: ( أصُمْتِ أمسِ ) ؟ قالت: لا قال: ( أفتُريدينَ أنْ تصومي غدًا ) ؟ قالت: لا قال: ( فأفطِري )

A wannan hadisi na Juwairiyya bint Haris, matar Annabi, cewa: "Annabi ya shiga wurinta a ranar Jumuah, tana mai azumi; sai yace mata, tayi azumi a ranar Alhamis ne, tace, a'a; yace, tana da nufin yi a ranar Asabar ne, tace a'a, sai Annabi yace mata, toh ta sha ruwa." (Ibn Hibban, Imam Ahmad, Nisa'i). Anan, Annabi SAW ya nuna da zata yi azumi a Ranar Asabar, da batada matsala da yin azumi a Ranar Jumuah. DON HAKA, dalili yana iya saka ayi azumi na Nafila a RANAR ASABAR.

6. Har ila yau, an samu Annabi SAW ya kasance yana yin azumin Asabar da Lahadi a wasu lokuta.

عن أم سَلَمَةَ، أن النبي - صلى الله عليه وسلم - كان يصوم السبت والأحد ويقول: ((هما عيدان للمشركين فأنا أحب أن أخالفهما)).

Daga Nana Ummu-Salmah RA tace, "Annabi SAW ya kasance yana yin azumi a Ranar Asabar da Lahadi, yana ce: "Kwanaki ne guda biyu na idi a wurin Mushrikai; don haka ni kuwa ina son na saɓa dasu a ciki." A wannan hadisi, akwai nuni da cewa ashe ana yin azumi na nafila a Ranar Asabar matukar akwai dalili. Ba kwata-kwata haramun bane yin azumi a Ranar Asabar.

7. Waɗannan zance duka, idan an dauka ne cewa hadisin hani akan yin azumi na Nafila a RANAR ASABAR ya inganta. Saboda manyan Malaman hadisi da yawa suna ganin hadisin bai ma ingan
6.3K views11:41
Open / Comment
2024-06-14 15:18:05
CATIZEN UPDATE

CATIZEN PLAYERS unto you, Please make sure you connect your wallet and Twitter as seen in the screenshot I will post .

New users can start as well

https://t.me/catizenbot/gameapp?startapp=r_1508_6064817
5.7K views12:18
Open / Comment
2024-06-09 08:57:29 $time farming din da muka fara kwanannan sunce saura kwana 5 su rage Adadin abun da suke bayar wa na x2 dan baiwa yanzu daidai ka tara fa, anayin farming din ne bayan 4 hrs wanda bai fara ba ga link

https://t.me/TimeFarmCryptoBot?start=1ELIjQ4LqE1NUoqoN

Nidai na gama nawa

Wanda suka fara kuma Allah bada Sa'a.
5.2K viewsedited  05:57
Open / Comment
2024-06-08 23:34:34 https://t.me/catizenbot/gameapp?startapp=r_1508_6064817
Bro, I'm about to buy a Lamborghini soon! Please help me out!!
5.1K views20:34
Open / Comment
2024-05-31 14:42:51 . GUZURIN MAHAJJATA.
(Darasi Na Biyar)


Tare da: Malam Ahmad Tijjani Yusuf Guruntum (Hafizahullah)

Zaku Iya Samun Cikakken Wannan Video ta wannan Link dake Ƙasa:

.



Karku manta ku danna mana Subscribe domin samun short videos na Malam da zaran an ɗaura.

23/11/1445 A.H
5.2K views11:42
Open / Comment
2024-05-30 16:13:41
Wadanda ba suyi claiming NOT coin ba sako gare ku.

Kuyi kokari kuyi claiming kafin ranar 16 ga watan June 2024, nan da sati biyu kenan.

Rashin yin hakan zai jefa tokens din wadanda basu karba ba a cikin Bolar da za'a 'kona NOT Coin, will be burn....
5.4K views13:13
Open / Comment
2024-05-29 16:13:08 CONGRATULATIONS NOTCOINERS.
Mining ana tauna yafi dadi.

Yayinda da ta fashewa notcoiners muke jiran fashewar kaman su TAPSWAP, HAMSTER, W-COIN, ICEBERG Da sauransu kar a mance a sayo balangu da ruwa mai sanyi a dinga dannan maballin wadannan Minning din.

GA LINKS MINNIG DABAN DABAN A KASA

1. https://t.me/wcoin_tapbot?start=MTI0NDAyMjM4OA==

2. https://t.me/hamSter_kombat_bot/start?startapp=kentId1244022388

3. https://t.me/theYescoin_bot/Yescoin?startapp=qUDpGY

4. t.me/IcebergAppBot?start=referral_1244022388

5. https://t.me/tapswap_mirror_bot?start=r_1244022388

6. https://t.me/onchaincoin_bot?start=user_1244022388

7. https://t.me/tapswap_mirror_bot?start=r_1244022388

8. https://t.me/realyescoinbot?start=r_1244022388

9. https://t.me/dotcoin_bot?start=r_1244022388

10. https://t.me/avagoldcoin_bot?start=641301e066db5a3adefe

Wanan na goma (10)din sabon Minning afara dawuri kan point yayi sanyi gwara ayi tun yana duminsa

11. https://t.me/cexio_tap_bot?start=1716278741075461

12. http://t.me/BlumCryptoBot/app?startapp=ref_S88Bxhqqgp

13. https://t.me/Gleam_AquaProtocol_Bot/app?startapp=cmM9YThjMmFjNmI
Allah bada Sa'a
6.4K views13:13
Open / Comment