Get Mystery Box with random crypto!

Sheikh Ahmad Tijjani Guruntum

Logo of telegram channel sheikhahmadtijjaniguruntum — Sheikh Ahmad Tijjani Guruntum S
Logo of telegram channel sheikhahmadtijjaniguruntum — Sheikh Ahmad Tijjani Guruntum
Channel address: @sheikhahmadtijjaniguruntum
Categories: Religion
Language: English
Subscribers: 29.49K
Description from channel

Fadakarwa,Ilimantarwa,Wa'azantarwa etc👳

Ratings & Reviews

3.00

2 reviews

Reviews can be left only by registered users. All reviews are moderated by admins.

5 stars

0

4 stars

1

3 stars

0

2 stars

1

1 stars

0


The latest Messages 2

2024-05-28 12:08:10 . GUZURIN MAHAJJATA.
(Darasi Na Huɗu)


Tare da: Malam Ahmad Tijjani Yusuf Guruntum (Hafizahullah)

Zaku Iya Samun Cikakken Wannan Video ta wannan Link dake Ƙasa:

. https://t.me/zaurendaawaTV

.



Karku manta ku danna mana Subscribe domin samun short videos na Malam da zaran an ɗaura.

19/11/1445 A.H
6.7K views09:08
Open / Comment
2024-05-27 08:14:02 Assalamu alaikum
Zamu create sabon channel na masu ra'ayin yin Minning anjima Insha Allahu saboda saka labarai akai Minning, lectures wato ma'ana yanda akeyi minning da sauransu.
   Jazakumullahu khairan.
5.2K viewsedited  05:14
Open / Comment
2024-05-26 21:07:05 Idan kayi connecting na Tapswap Toh ka shiga phantom wallet sai ka duba wajen settings sai ka duba connected app idan ka duba kaga Tapswap Toh yayi idan baka gani ba baiyi ba ko da yasa ma yayi a tabswap din ga vedio
5.6K views18:07
Open / Comment
2024-05-26 08:51:43 * . GUZURIN MAHAJJATA. *
_(Darasi Na Uku)_


Tare da: Malam Ahmad Tijjani Yusuf Guruntum (Hafizahullah)

Zaku Iya Samun Cikakken Wannan Video ta wannan Link dake Ƙasa:





https://t.me/zaurendaawaTV

Karku manta ku danna mana Subscribe domin samun short videos na Malam da zaran an ɗaura.

16/11/1445 A.H
6.7K views05:51
Open / Comment
2024-05-25 11:19:40
Ga wanda suka sauke SATOSHI APP a kan wayarsu AN FARA CLAIM NA #COLEND MINING DAKE CIKIN SATOSHI APP

https://www.btcs.fan/invite/8xeaf
5.1K views08:19
Open / Comment
2024-05-25 10:36:43 CONGRATULATIONS NOTCOINERS.
Mining ana tauna yafi dadi.

Yayinda da ta fashewa notcoiners muke jiran fashewar kaman su TAPSWAP, HAMSTER, W-COIN, ICEBERG Da sauransu kar a mance a sayo balangu da ruwa mai sanyi a dinga dannan maballin wadannan Minning din.

GA LINKS MINNIG DABAN DABAN A KASA

1. https://t.me/wcoin_tapbot?start=MTI0NDAyMjM4OA==

2. https://t.me/hamSter_kombat_bot/start?startapp=kentId1244022388

3. https://t.me/theYescoin_bot/Yescoin?startapp=qUDpGY

4. t.me/IcebergAppBot?start=referral_1244022388

5. https://t.me/tapswap_mirror_bot?start=r_1244022388

6. https://t.me/onchaincoin_bot?start=user_1244022388

7. https://t.me/tapswap_mirror_bot?start=r_1244022388

8. https://t.me/realyescoinbot?start=r_1244022388

9. https://t.me/dotcoin_bot?start=r_1244022388

10. https://t.me/avagoldcoin_bot?start=641301e066db5a3adefe

Wanan na goma (10)din sabon Minning afara dawuri kan point yayi sanyi gwara ayi tun yana duminsa

11. https://t.me/cexio_tap_bot?start=1716278741075461

12. http://t.me/BlumCryptoBot/app?startapp=ref_S88Bxhqqgp

13. https://t.me/Gleam_AquaProtocol_Bot/app?startapp=cmM9YThjMmFjNmI
Allah bada Sa'a
6.1K viewsedited  07:36
Open / Comment
2024-05-24 20:01:59 . GUZURIN MAHAJJATA.
(Darasi Na Biyu)


Tare da: Malam Ahmad Tijjani Yusuf Guruntum (Hafizahullah)

Zaku Iya Samun Cikakken Wannan Video ta wannan Link dake Ƙasa:

.



Karku manta ku danna mana Subscribe domin samun short videos na Malam da zaran an ɗaura.

15/11/1445 A.H
6.8K views17:01
Open / Comment
2024-05-24 08:03:50 . *GUZURIN MAHAJJATA.*


Tare da: Malam Ahmad Tijjani Yusuf Guruntum (Hafizahullah)

Zaku Iya Samun Cikakken Wannan Video ta wannan Link dake Ƙasa:

. https://t.me/zaurendaawaTV

Karku manta ku danna mana Subscribe domin samun short videos na Malam da zaran an ɗaura.

14/11/1445 A.H
6.1K views05:03
Open / Comment
2024-05-19 17:50:51 Assalamu Alaikum
Ga sako me mahimmanci gareku yan crypto Kar a shagaltu da yin Minning Abar sallah da azkar din safiya da maraice.
5.8K views14:50
Open / Comment
2024-05-19 09:22:29 Mata ku bar tafiya wankan gida domin sharrin da tafiyar ke haifar muku yafi alkhairin da kuke dawowa dashi.

Barin miji da ya soma sabo da zama da mace na dan tsawon lokaci shi kadai hadari ne babba musamman a irin wannan zamani na qarancin tsoron Allah da barazanar wayoyi da social media da kusan komi na hannun mutum yake.

Ku sani tafiyar ku yana bude muku kofofin fitina da akasarin lokaci rufe shi yana matuqar wuya face wadda Allah ya agazama.

https://t.me/zaurendaawaTV
6.6K views06:22
Open / Comment